حقوق المرأة في الإسلام

Hakkokin mace a musulunci


محاضرة بلغة الهوسا، وفيها تحدث الشيخ على أن الإسلام قد كرم المرأة، وكفل لها حق الحياة الكريمة، ونهى عن تلك الفكرة التي كانت سائدة في الجاهلية وهى: وأد البنات، ومنح المرأة من الحقوق ما رفع مكانتها، وأعلى من شأنها.
Musulunci yazo domin yabaiwa mata hakkokinsu,domin shine wanda yagirmama mata , kuma ya kwatu musu hakkinsu,<br /> daga ckin hakkokinsu a musulunci shine yatabbatammata rishin banbanci tsakaninta da namiji wajan aikata ibada , da kuma bata sakamako wajan allah.<br /> Daga cikin hakinta bata zabi wajan yimata aure, hakinta akan mijinta.kamar ciyarwa shayarwa.